Posts

Showing posts from October 20, 2014

BAYANI AKAN EMAIL email wata hanyace ta turawa ko karbar bayanai kamar rubutu ko bidiyo ko sauti,ko hotuna, email nada mahimmanci sosai wajen tura wayannan abubuwa a sirrance batare da wani ya san abun da ka turaba , zaka iya amfani da email wajen ajiye bayanan,ko takardu ko sauti ,ko hotuna ko bidiyo ,dindindin batare da tsoran lalacewaba ko bata, kai zaka iya ajiye credential ko wasu takardu masu mahimmanci a email tayada basai ka dinga yawo dasuba,idan kaje wani waje sai bukatar takardu tataso kawai sai kaje cafe kai printing takardar da kake bukata, mutane dayawa basu fahimci abinda ake nufi da email ba,wani yataba tambayata maye bambancin gmail da email, email dai sunane na jam'u kamar kace sim card kaga akwai mtn,glo,Aircel,etisalat,etc , haka shima email akwai yahoo,gmail,hotmail,mail.com, etc, duk zaka iya bude email da kowanne daga ciki ,kowanne yana masa sunan kamfaninsa, zaka iya register da kowanne daga ciki ta wannan hanya , www.yahoo.com www.gmail.com www.hotmail.com www.mail.com zamuyi bayanai Akan amfanin email da yanda zaka bude ko magance matsalolin email nex post www.auwalaliyu.wallinside.com www.auwalaliyu.blogspot.com www.auwalaliyunet.WordPress.com www.zamanduniya.wapka.mobi thanks .