YADDA ZAKA SAKA LAMBAR KATIN DANKASARKA AKAN LAYINKA NA MTN
Assalamu Amaikum, Yau insha Allah zamuyi bayani akan yadda zaka saka Lambar National Identity Card dinka a kan layinka na MTN. sakamakon umarnin da Maigirma Ministan Sadawar Dr. Aliyu Isah Fantami yabayar na rufe dukkanin layin da baa saka lambar shedar katin dankasaba akansa ba, Daga yau zuwa karshen watan December, 2020. kamfanin MTN sun fitar da sabon link din da zaa ziyarta don saka lambar katin dan kasarka. Idan kana da katin dan kasa kuma baka saka lambar katinkava, ka shiga wannan link din https://mtnonline.com/nim/ zakaga wani form sai ka cika kayi submitting. Ko kuma ka danna * 785 # akan wayarka sai ka saka lambobin katin dan kassarka. Idan kuma ka manta lambar katin dan kasarka ka danna * 346# akan layin da kai registar katin dan kasarka zaka ga lambar. Wassalam. Don samun shirye-shieyen mu kaitsaye a email dinku zaku iya suscribing din shafin mu a sama. Ko ku biyo mu a Telegram t.me/duniya100 Youtube...