KANA BUKATAR SAMUN TALLAFIN KARATU KYAUTA A KASAR SAUDIYA.
Assalamu alaikum. Barkan mu dasake saduwa a wannan shafi mai albarka. Kasancewar matasa da yawa suna son yin karatu aman basu samu dama ba saboda wasu dalilai waddanda suka hada da rashin gata da makamantansu, saboda hakane kamar yadda ta saba kasar saudi Arabia ta kudiri aniyyar talafawa matasa mussaman a kassahem musulmai don daukar nauyin karatun su akan dgree kyauta, wanda hakan zai bawa marasa gata damar samun ilimin degree akan kwasakwasai da dama. A halin yanzu dai sun bude portal din da zaku iya ziyarta don yin rigista don samun damar karo karatu kyauta. Dan samun cikakken bayani akan yadda zaku yi regista ku shiga nan . Mungode dafatan Allah ya bada saa. Don samun shirye-shiryen mu kai tsaye a email din ka kai suscribe din fegin mu. Ko Facebook ko Whatsapp Ko Telegram Wassalam.