Posts

Showing posts from November 3, 2014

YANDA ZAKA TSARE FACEBOOK ACCOUNT,KO EMAIL DINKAAKWAI HANYOYI DAYAWA DAZAKA TSARE ACCOUNT DINKA DAGA HACKING mafiyawan lokuta mutane suna yimin korafi Akan facebook ko email dinsu sunkibuduwa kuma Sunyi koKarin canja password AMA sun kasabudewa,to hakan yanafaruwane sakamakon hacking, GA YANDA ZAKA TSARE ACCOUNT DINKA 1-ka zabi password mai karfi missali ka hada words da kalmomi missali (KAno1956) 2-saita login notifications Akan sim dinka ta yanda idan wani yai kokarin shiga account dinka zaa turomaka da notification creat wani zai shiga account dinka,zasu gayamaka inda mutumin yai login da address na browser da akai login akanta, 3-kada kasanarda wani password dinka 4-idan wani Wanda bakasaniba ya turomaka da requestion karka karba ko link Wanda Baka saniba kar ka shiga 5-karka bar email dinka ko nambar wayarka daka saka A facebook abude 6-ka dinga chanja password dinka akai akai 7-ka saita privacy dinka dakyau 8-kadinga duba active login dinka Dan ganin lokaci da guraren da kai login 10-karka yada wani application da kai adding yai posting Akan wall dinka 11-karkai amfani da antivirus ko wani application dabaka saniba zamuci gaba instAllah www.auwalaliyu.blogspot.com

YANDA ZAKA BUDE EMAILkamfanin yahoo da hotmail basa buduwa Akan waya a Nigeria AMA a wayansu kasashe Ana iya budesu Akan waya, ga masu computer ziyarci wayanan sites Dan bude yahoo da hotmailwww.yahoo.comwww.hotmail.cominka shiga saika clicking Akan signup zasu nunA maka yanda zaka budega masu amfani da wayar hannu zaku iya bude gmail damail.comAkan wayar ku ta hanu Dan budewa ziyarciwww.gmail.comwww.mail.comin kashi ga gmail sai ka danna create account zasu tambayeka nambar waya saikasa nambarwayarka zasu turomaka da link saika shiga linkdin zakaga yanda zaka bude,idan kuma android kake amfani daita sai ka shiga setting sai ka shiga add account sai ka zabi gmail zasununA maka yanda za ka bude ,idan kumamail.com zakabude saika shiga address na Su saika danna signup zasu nunA maka yanda zaka bude,YANDA AKE AMFANI DA EMAIL. idan kana da email address sai ka bude browser dinka opera ko uc browser saika nemo kamfanin email dinka wato yahoo ko gmail ko mail.com. idan Akan ucbrowser ne tana dauke da shortcut na wayanan kamfanunuwa sai kawai ka shiga zasu tambayeka user I'd da password sai ka saka email da password dinkasai kai login zakaga ya bude,za kaga sakonnin dasuke inbox dinka,YANDA ZAKA TURA SAKO DA EMAIL DINKAidan kai login Akan email dinka saika danna compose zakaga clum kamar haka, To Subject,Content, Attachment ga yanda zakaiTo.; saikasa email address na Wanda zaka turawa sakonsubject..; Aslam alaikum ,ko wani Abu maka mancin wannancontent;sai kayi bayani n sakon wato body, gundarin sakonAttachment; idan kanason saka hoto ko sauti,kobidiyo,ko file,saikai uploading,acan kasa zaka ga inda aka sa sent sai ka danna wajen sakon ka zai tafi,kowanne kamfani sunA da messenger zaka iya saukarda ita Akan wayar ka www.9apps.com sai kai login saika dinga amfanida ita,AMA gaskiya yin amfanin da uc browser ko opera mini yafi sauki,zamu tsaya anan, nex post AMFANIN EMAIL DA YANDA ZAKA MAGANCE MATSALOLINSA, Idan kana da tambaya contact aaliyu618@gmail.com 2347015163413 auwalaliyu@writers.com visit our sites for more, www.auwalaliyu.blogspot.com www.auwalaliyu.wallinside.com www.zamanduniya.wapka.mobi MUNGODE.