KARIN BAYANI AKAN TALLAFIN SURVIVAL FUND.
Assalamu alaikum Barkan mu dasake saduwa a wannan shafi mai albarka. 🙏 Kamar yadda mukayi alkawari zamuyi bayani akan hanyoyin da za'a bi wajen mallakar CAC , TIN , da SMEDAN N0. waddanda ake bukata don yiwa masana anta Register don amfana da tallafin da zaa bawa masu kanan masa na antu a fadin kasar nan. Kamar yadda gwamnatin taraya tayi alkawari. Wanda ake kira da survival funds. ABUBUWAN DA AKE BUKATA 1. cooperate affairs commission (CAC) . idan baka da CAC sai ka garzaya office din cooperate affairs don yin Register, don karin bayani shiga nan 👇 https://services.cac.gov.ng/login 2.Small and mediu enterprises development Agency of Nigeria ( SMEDAN N0. ), smedan ba sai kaje office dinsuba zaka iya yin Register online aman dole sai kana da email, namabar waya, da sunan masana anta. Don yin Register shiga nan 👇 https://smedanregister.ng/register 3.Taxt Identification Number (TIN N0). Zaka iya zuwa office din su ko kuma ka gwada online idan kayi s...