Posts

Showing posts from August 21, 2020

HANYOYIN DAZAKA SAMU KUDI A YOUTUBE

Image
Assalamu Alaikum .๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™ ❤Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka. ๐Ÿ’ฅSakamakon yawan tambayoyi da mabiyan mu masu albarka suke turomana dangane da yadda ake samun kudi a Youtube, yau InshaAllahu zamuyi takaitaccen bayani akan Youtube. ๐Ÿ’ฅME NENE YOUTUBE . Youtube wata kaface ta sadarwa a yanargizo wadda ta shahara wajen watsa manufofi da suka shafi rayuwar yau da kullum, ana amfani da Youtube wajen yada videos da makamantansu don tallata hajja ko yada manufa,  ana amfani da Youtube akan dukkan abubuwan da suka shafi rayuwarmu ta yau da kullum. Shahararrun mutane na yin amfani da Youtube don isarda sakonni Kaitsaye ga masoyansu.  Hakazalika anyi itifakin cewa youtube yana dauke da rabin yawan mutanen da suke hawa internet, bincike ya nuna cewa  a duk watan duniya mutum 1.9 billion ne suke hawa youtube, sannan kuma ana dora bidiyo mai yawan awa 500 a kowane minti. ๐Ÿ”ฅYADDA ZAKAI RIGISTA A YOUTUBE Zaka iya yin register a Youtube don yada manufofinka...