INTERNET BROWSER MASU SAUKIN SARAFAWA
Assalamu-alaikum Yau zamuyi magana akan browsers masu saukin sarrafawa , basa raina network kuma suna daukeda abubuwa masu mahimanci kamar 1.boye bayanan browsing ( incognation ). 2. ajiye bayanai masu mahimanci , 3. Night mode (eye protection ) 4. Ajiye hotuna , video , ko document 5. Served as video player ( tana playing video akanta ) 6. Suna bude file irin , dock, htlm , docx , pdf , etc. 7. Transfer of data ( tura baganai daga kan wata zuwa wata ) Etc Dolphin browser takasan ce mafi saukin sarrafawa kuma tana dauke da dukkannin bayanan damuka ambata , Sai ucbwroser ...