YADDA ZAKAI KARATUN DIGIRI /MASTERS KO PhD KYAUTA

Assalamu Alaikum. Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka, yau InshaAllah zamuyi bayani akan yadda zaka samu damar yin karatun degree ko masters hadda Phd kyauta a duk inda kakeso a fadin duniya wanda Islamic Development Bank suke daukar nauyi duk shekara. Islamic Development Bank wata ma'ajiyace ta kudi wada take da shalkwata a Saudi Arabi kuma tana karkashi Organisation of islamic Counyries (OIS) wanda ya kunshi kasashe 57 aduniya hadda Nigeria. Islamic Development Bank ankafatane shekarar 1973 wanda suka dade suna dåukar nauyin karatun yayan masulmi a fadin duniya. Islamic Development Bank sunbude portal dinsu don bawa dalibai damar cika form din scholarship don daukar nauyin karatunsu a shekara 2021 kuma ayanzu haka saura kwana 50 a rufe portal din. Gamasu sha'awar karo karatu kuma basu samu damaba sakamakon wasu dalilai to ga dama ta samu don cigabada da karatu. Gamasu shaawa zasu iya ziyartar ...