TALLAFI GA MASU KANANAN MASANA'ANTU
Gwammnatin tarayya ta kudiri aniyar bada tallafi ga masu kananan sanao'i a fadin kasarnan. ABUBUWAN DA AKE BUKATA 1. Dole sai kanada massana'anta. 2. Dole sai masana'antarka tana da suna. 3. Dole sai kayi Register da cooperate affairs Kuma sai anbaka shedar (C.A.C). 4. Dole sai kana da Taxt Identification N0. (TIN). 5. Dole sai kayi Register da hukumar small and meduim interprises development agency (SEMDAN). kuma sai ka mallaki SMEDAN N0. 7. Dole sai kanada cooperate account da sunan masana'antarka 8. Dole sai kana da BVN. 9. Dole sai kanada email address 10. Dole sai kana da akalla mutum 5 suna aiki a karkashinka. 11. Dole sai kanada layin waya. Waddannan sune mafi yawancin abubuwan da ake bukata. Donyin Register shiga nan https://www.survivalfundapplication.com Karin bayani akan survival fund 👇 https://auwalaliyu.blogspot.com/2020/09/assalamu-alaikum-barkan-mu-dasake.html?m=1 Kadan daga cikin darussan mu 👇 1. Yadda zaka duba katin dan kasarka 👇👇👇👇...