KARATUN DEGREE KYAUTA
Assalamu Alaikum , Barkanmu dasake saduwa a wannan shafi mai albarka, yau insha Allah zamu sake yin bayani akan wani Schoolarship wanda Kasar Egypt Take bawa kasahen Africa hadda Nigeria. Nigerian supreme council for islamic affairs ta wallafa a shafinta na facebook. Don samun karin bayani ziyarci shafin https://www.facebook.com/518483651546171/posts/3853184504742719/ Don yin Register shiga nan. https://docs.google.com/forms/u/0/d/e/1FAIpQLSce35bPA3nWJQkitLJXMDeaIi4e1Sr41vp_oG_V5SkNLe1RTg/viewform?usp=send_form Don Allah Yan Uwa a watsa ko Wasu sa amfana. Mungode. Don bibiyar shirye-shirye mu zaku iya shiga Telegram group t.me/duniya100