KOKASAN AKWAI STORAGE HAR 30GIG AKAN WAYARKA TA ANDROID
ASSALAMU ALAIKUM. barkanmu dasake saduwa a wannan dandali 👋 . 🌟⭐★🌟⭐⭐🌟 yau inshaAllah zamuyi magana akan 30 gig storage dake kan wayar ka ta android wanda dayawa daga cikin masu amfani da wayar android 📲 basu san yada zasu mori wannan storage din ba. ⭐ ⭐ ⭐ ⭐ ⭐ kasancewar wayar android 📲 mafi shara akasuwanin G.S.M suna dauke da google drive wanda yana dauke 15 gig storage ☁ sannan kuma akwai google photos ☁ wanda shima yana dauke da 15 gig storage ☁ idan ka hada biyun zaibaka 30 gig storage ☁ wanda yake dauke akan mafi yawancin wayoyin android 📲 wanda kuma kyautane. ⭐ 🌟 ★ ☆ ...