YADDA ZAKA TSARE LAYIN WAYARKA (SIM LOCK).
Assalamu Alaikum. Barkan mu dasake saduwa a wannan shafi mai albarka.πππππ InshaAllahu yau zamuyi cikakken bayani akan yadda zaka tsare lain wayarka, wato (SIM LOCK) . A wannan zamani da muka samu kanmu acikinsa wayar hannu π΅ taza ma aba mai mahimmanci, musamman agurin waddanda suke da asusun ajiya a bankuna, yanzu kusan mafi yawanci hada-hadar kudade a kan wayaπ΅ a ke gudanarda su, wannan daliline yasa wasu mutane masu mataciyar zuciyaπ‘ kullum suke kara kir-kiro hanyoyin da zasu cuci mutane. Abune mai sauki a gurin irin waddannan mutane su fisge wa mutum wayaπ΅, kokuma su kwata ta karfi, ko kuma su sace ta, wasu suna satar waya π΅don su siyar su samu kudi wasu kuma suna sata ne don suyi amfani da layin wayarka wajen sace maka kudade a cikin asusun ajiyarka na banki.⭕ Irin waddanda suke sacewa don su sacewa mutun kudade suna daukar lokaci mai tsawo wajen samun wasu bayanai agurin mutum, kamar Account number, BVN, ko shekarun haihuwa ...