Posts

Showing posts from December 28, 2018

SABON SHIRIN TALLAFAWA MATASA MARASA AIKI

ME YASA AKE BARIN HAUSAWA ABAYA WAJEN DAUKAR AIKI   KO KOYAN SANA'A A WANNAN KASAR TAMU ? . 😲  😱 Assalamu alaikum , barkanmu da sake saduwa a wannan dandali.👐 yau zamuyi wani dan tsokaci a wannan dandali dangane da dalilan da suke sawa ake barin hausawa abaya wajen daukar aiki ko koyarda sanaoi a wannan kasa tamu, ashekarun baya gwamnatin kasarnan tayi empowerment programs kamar su youwin , sure -P  dasauransu, wanda mafiyawancin hausawa basu mori wadannan programs ba, awancan lokacin jamaa da dama a wasu bangarorin kasarnan sun amfana da wadancan shirye-shirye wanda ahalin yanzu waddanda suka tattala kudaden daaka basu suna cin moriyar wadanan shrye-shirye. 💖 bayan hawan shugaba Buhari ya bu llo da empowerment program wanda aka fi sani da N-power wanda shima dayawa daga cikin hausawan mu basu moraba , wasu lokutama sai a bude portal din batare da wadansu sun sani ba, 👏👏 &#128079...