DAMA TASAMU GA DALIBAN KIMIYYA DAFASAHA
Assalamu alaikum. Barkanmu dasake saduwa a wannan shafi mai albarka. Yau InshaAllahu zamuyi bayani akan scholarship wanda hukumar makarantar Jamiatul Almadinah dake kasa mai tsarki ta wallafa a shafinta na yanar gizo, inda tabada sanarwar bada tallafin karatu kyauta ga dukkanin dalibin kimiyya da fasaha ga wanda keda sha 'awar zuwa kasar don samun kwalin digiri. Hukumar tace zata dauki nauyindalibai daga dukkan fadin duniya don samun digiri akan ilimin kimiyya da fasaha. Hakazalika hukumar tace zata dauki nauyin daliban da suka cancanta, wanda yahada da karatu kyauta, gurin kwana kyauta, sannan kuma zasu bawa kowanne dalibi kudin kashewa har tsawon shekaru biyar. YADDA ZAKAYI APPLYING akwai sharuda da dama akan tsarin application din zaka iya ziyartar shafinsu a nan don samun cikakken bayani. Dafatan Allah bada saa, yan uwa adaure ayi applying. Wassalam . Don samun shirye-shiryen mu a email din ka kayi subscribe din shafin mu. Ko ka ...