KOKASAN AMFANIN DO NOT DISTURB AKAN WAYARKA TA ANDROID
Assalamu alaikum. Barkanmu da sake saduwa a wannan dandali dafatan muna cikinkoshin lafiya. Yau inshaAllahu zamuyi bayani akan wani abu akan wayar android wanda akafi sani da "do not disturb" Do not disturb nada amfani sosai akan wayar android wanda yahada da rage yawan kiran da zai shigo wayarka, rage tsawon ring tons din wayarka, ko alarm, ko sakonin dasauransu. Missali idan bakason wani ko wasu su kiraka awaya kawai sai ka zabi adadin contacts da kake son amsa kiransu a wani lokaci, saiaka sakasu wadanda bakason amsa kiransu a dont disturb kuma idan za ka shiga masallaci ko meeting aman bakason wani ya kira ka ko kuma kanason ka rage tsayin ring ton dinka tayadda kawai zaiyi yi kara kadan kawai saika saka wayarka a donot disturb saika satai yadda kakeson ya kasance. Akwai tsare tsare kamar haka zaka iya saita lokacin da bakason wayarka tai ringi ko kuma baka son wasu daga cikin contacts dinka su kiraka. Kamar haka. ...