YADDA ZAKA YI AMFANI DA NET WORK DIN WAYARKA AKAN COMFIYUTARKA
Assalamu Alaikum 👐 barkanmu da sake saduwa a wannan dan dali.👐 ⭐ ⭐ ⭐ ⭐ ★ yau zamu yi magana akan yadda zakayi amfani da network din wayarka akan comfiyutar ka batare da modem ba tahanyar ( Hotspot ) 🌟 🌟 🌟 🌟 mafi yawan lokuta dayawa daga cikin masu amfani da kumfiyuta suna son suyi browsing a kan computar su aman suna ganin saida modem ne kawai hakan zai yiwu, wanda sakamakon zuwan wayar Android kasuwar modem ta mutum tunda ita wayar android tana dauke da tsarin Hotspot wato yadda zaka...