KARIN BAYANI AKAN C.A.C REGISTRATION
Assalamu Alaikum. Dangane da bayanin da mukayi abaya akan C.A.C wato shedar yiwa kamfani ko masana'anta register, a yanzu abun yazo da sauki ba sai kaje office dinsu ba. Wannan form din kawai zakai dowload. bayan kayi dawnload saika cika da biro sai kayi scaning din form din saika tura zuwa ga email din hukumar C.A.C akwai email address na jahohi 36 a hoton kasa . Ga na Kano coachmusty96@gmail.com sai ka zabi na jaharka sai ka turo, bayan wani lokaci zasu turamaka da sako ta email ko layin wayar ka. Don Allah yan uwa a daure a yi registar. TALLAFIN KUDI GA MASU SANA OI Join us on t.me/duniya100 Youtube https://m.youtube.com/channel/UCuoL5N36WaYqiaiIDxXdErg