Posts

Showing posts from September 22, 2019

BAKA DA BUKATAR KARYA LAYINKA NA MTN

Assalamu Alaikum. InshaAllah yau zamuyi magana akan (porting) wato yadda zaka sauya kamfanin layinka zuwa wani kamfani batare da ka canja number ba,  a kwanakin baya naga mutane da yawa suna karya layinsu na MTN sakamakon kisan yan Nigeria a kasar south Africa wanda wasu sunga hakan itace kadai hanyar dazasu huce haushin su,  to amman wannan mataki sam bai dace saboda karya layinka zai iya jawo maka asara maiyawa musamman idan kana kasuwanci kuma kwastomominka zasu dinga nemanka basu samekaba. Memakon kakarya layinka kawai ka sauya layinka daga MTN zuaa wani kamfani kamar 9mobile Golo ko Airtel,  Idan kana son ka sauya layinka daga MTN zuwa 9MOBILE ko GLO ko Airtel batareda nambarka ta sauyaba kawai sai kaje kamfanin da kake so ka koma kace musu kanason kai porting din layinka daga MTN zuwa kamfanin su, batare da wani bata lokaciba zasu saukeka daga kan MTN zuwa 9Mobile ,  ko Glo ko Airtel  idan angama nambarka bazata sauyaba aman idan zaka saka kati na kamfanin da kakoma zaka saka dag