Posts

Showing posts from October 4, 2017

YADDA ZAKAI ACTIVATE KO DE ACTIVATE CALL BARRING, CALL FORWARDING

Image
Assalamu  Alaikum Call barring wata hanyace dazaka hana wani kira shigowa ko fita daga wayar ka saka makon wasu dalilai, Call forwarding kuma wata hanyace daake bi dan  karbar kira akan wani layi dabam. Missali zaka iya forwarding din kira daga wani layin dabaya kan wayarka zuwa layin dayake kan wayarka,. Dan sanin yadda zakai forwarding akan layinka shiga http://www.auwalaliyu.wapka.mobi/site_13.html Wslm. Follow us on facebook

ILLAR TAKURAWA RAM DIN WAYARKA TA ANDROID

Assalamu Alaikum Mafi yawan lokuta masu amfani da wayar android basa kula da me yakamata su yi installing a kan wayarsu, akwai dalilan  da suke saka wayarka 📱ta dinga slow ko makalewa,   ko ta dinga zafi wanda hakan yakansa chajin  ka yadinga saurin sauka. Abubuwan dasuke haifar wa da android 📲 phone matsala. 1. Dora apps dayawa wanda ya tare fiye da kaso 90 % na RAM din wayarka . 2. Cika internal storage naka fiye da 90% 3. Barin wayarka akune na tsawon kwanaki  batare da kayi reboot ko kashetaba. Etc Waddan matsalolin kadan kenan da matsalolin dasuke saka wayar android  📱 ta dinga daukar zafi wanda hakan yana sa wayar 📲ta dinga makalewa ko  ta dinga slow asakamakon hakan chajin wayar zai dinga sauka da wuri kuma hakan zai cutar da batirin wayarka 📱.. Zaka iya saukar da RAM Junk cleaner  akan wayar ka a nan dan ka dinga sassauta RAM dinka. Wasslam. Follow us on facebook Visit our site