Posts

Showing posts from December 21, 2018

KOKASAN AKWAI 30GIG AKAN WAYARKA TA ANDROID ?

ASSALAMU ALAIKUM. barkanmu dasake  saduwa a wannan dandali 👋 . 🌟⭐★🌟⭐⭐🌟 yau inshaAllah zamuyi magana akan 30 gig storage dake kan wayar ka ta android wanda dayawa daga cikin masu amfani da wayar android 📲 basu san yada zasu mori wannan storage din ba. ⭐     ⭐       ⭐      ⭐       ⭐ kasancewar wayar android 📲  mafi shara akasuwanin G.S.M suna dauke da google drive wanda yana dauke 15 gig storage ☁ sannan kuma akwai google photos ☁ wanda shima yana dauke da 15 gig storage ☁ idan ka hada biyun zaibaka 30 gig storage ☁ wanda yake dauke akan mafi yawancin wayoyin android 📲 wanda kuma kyautane. ⭐     🌟       ★     ☆     ...