Posts

Showing posts from November 30, 2019

FASAHAR KERE-KEREN WAYAR HANNU

Image
FASAHAR KERE KERE. Assalamu alaikum, Yau InshaAllah  zamuyi tsokaci akan fasahar kere-kere. Kasancewar mu ma'abota amfani da wayar hannu, computer da makamantansu, yana dakyau mu kasance masu nazartar tare da zurfafa tunani akan waddannan abu buwa kamar haka. 1. Ya ake kera wayar yannu. 2. Yaushe aka fara kirkiri waya 3. Waye ya kirkiri waya Da sauransu. Babbar matsalar mu a yankin Africa shine rashin zurfafa bincike akan irin wadancan abubuwa,  sannan kuma gwamnatocinmu basa tallafawa harkar kerekere zaka iya  samun yara da yawa wadanda suna da basira matuka aman gwamnatocin mu basa damuwa da irin waddan nan matasa,  sunfiso a kodayaushe muzamo cima zaune saide a kera mana mu saya, wanan dalilin ne ma yasa zakaga kullum turawa saide su kiramana kaya mu siya. Idan ka dauki waya kadai zakaga kudin da kamfanoni wayoyin nan suke samu sunfi kudin da ake samu a manfetir a Nigeria. Kulum sai wani kamfani yafito da sabuwar waya mukuma sai gasar siya muk