Posts

Showing posts from December 27, 2018

YADDA ZAKA SAMU 1 GIG AKAN #200

ASSALAMU ALAIKUM . Barkanmu da sake saduwa a wannan dandali. yau inshaAllah zamuyi bayani akan tsarikan data da zaka samu 1 gig akan naira 200. wadannan tsarikan suna da amfani ne ga wanda yakeson yin wani aiki na karamin lokaci kamar, downloading din softwares, updating din OSD ko downloading din movies, ga tsarikan kamar haka. 1. GLO *127*60# 2. AIRTEL *312. 3. MTN text INSTD2  TO 131 4. 9M OBILE *229*3*11# GARGADI wannan tsarikan ana amfani dasune da daddare daga 12-5am aman na Mtn da glo yana kaiwa 24hrs.  don bibiyarmu a whatsapp shiga nan ko facebook shiga  nan wassalam !