Posts

Showing posts from November 27, 2017

ABUBUWAN DAYAKAMATA KA SANI A WAYAR ANDROID

Image
Assalamu Alaikum. Yau zanyi magana akan abubuwan dayakamata ka sani kafin kasai wayar Android. Wayar android itace mafi shahara a kasuwannin waya musamman A Africa ita dai android tana dauke da abubuwa masu mashimmanci wanda kusan zaa iyacewa tana kaman ce ce niya da komfuyuta ta fuskoki da dama, tana iya yin wadan su abubuwa da komfuta ka iyayi. Tun fitowar wayan Andriod tasamu karbuwa sosai fiye da kowace waya hakan ne yasa burin kowane mutum  ya malaki wayar Android. Kodayake ba bayani zanyi akan wayar Android ba yanzu aman gakadan daga ckin abubuwun dayakamata ka sani kamar haka: ABU NA FARKO DAYA KAMATA KASANI KAFIN KA SAYI WAYAR ANDROID. 1. INTERNAL STORAGE ( WATO ADADIN YAWAN KWAKWALWAR WAYAR ANDROID . Yanada kyau kasan nawane karfin kwakwalwar wayar dazaka saya wato giga nawane internal storage dinta sanan kuma giga nawane RAM dinta, Idan kana son waya ta dinga daukar apps dayawa kuma  batare da ka takurawa kwakwalwartaba to dole saika sami wayar ...