YADDA ZAKAYI RIGISTAR KATIN ZABE ONLINE
Assalamu Alaikum. Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka, Yau insha-Allahu zamuyi bayani akan yadda zakayi register katin zabe online, Hukumar zabe ta Kasa taba sanarwar bude sabon shafi a yanargizo wanda yan Nigeria zasu yi registar, anbude shafinne sakamakon cutar covid-19 don rage cinkoso a guraren rigistar. Hakazalika koda kadade dayin register zaka iya canja wasu bayanai akan katin zaben ka ko kacanja mazaba, missali idan kayi regista a wata jaha yanzu kuma kanason ka koma wata jaha zaka iya canjawa da kanka akan yanar gizo. ✳️ Don yin register sabon katin zabe shiga nan ✳️ Idan kadade da yin registrar aman bakasan matsayin katin zaben kaba shiga nan don duba matsayin katin ka . ✳️ Idan da kayi regista a wata jaha yanzu kuma kana son chanja jaha da mazaba shiga nan ✳️ Idan da kayi regista kuma ka karbi katinka aman ya bata to kagarzaya office din INEC mafi kusa zasu baka form kacika Kuma zasu baka wani. ✳️ idan kana da wani...