Posts

Showing posts from August 10, 2020

KANA BUKATAR TALLAFIN NOMA

Image
Assalamu Alaikum. Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka, yau InshaAllah zamuyi bayani akan wani tallafin noma wanda babu interest wanda akabawa suna 'Manaraabp' wanda yake karkashin kungiykyin addini kuma kowa zai iya cikawa.  Website na Manaraabp gaskiyane, kuma ya  umurci kamfanin Manara da  jagoranci wannan tsari na karbar bashi mara kudin ruwa da  malamai suka yi ta kai ruwa rana akan samuwar sa, domin musulman kasar nan su amfana da bashin. kuma babban bankin kasa CBN  ya amince zai bada talafin da babu interest ga masu sha'awa.  Dan haka kowanne dan kasa mussaman musulmi zai iya ziyartar  wannan  Website   din don yin register  duk Wanda ya ga wannan sakon ya daure ya cika, kuma ya sanar da 'yan uwa su cika. Nan gaba kadan za'a kira taron tantancewa a jihar da mutun yake.  Kamfanin Manara shi ya dauki nauyin wayar da kan mutane, tare da jagorantarsu. Ba'a karban ko kwabo wajen cikawa, kuma babu tsarin karban kudi a wajen masu cikaw