Posts

Showing posts from August 5, 2018

ABUBUWAN DA KE JAWOWA A KWACE MAKA FACE BOOK ACCOUNT, EMAIL, DASAURANSU

Image
ASSA LAMU ALAIKUM . 🌟   ★    ⭐    ⭐  ☆ barkanmu da sake haduwa a wannan dandali nine naku Muhammad  Auwal Aliyu ayau InshaAllah kamar yadda muka saba yau zanyi magana akan dalilan da suke sawa wasu batagari a yanar gizo suke kwacewa mutane Facebook, Email da sauransu dan satar bayanai wanda akarshe suke cutar da jamaa tahanyar kwace wa da kuma satar bayain. bayan dogon nazari da bincike, bincike ya nuna cewar mafiyawan dalilan sun samo asaline daga yin amfani da lambobin siri masu saukin ganowa. missali kaso 30% na masu amfani da yanar gizu suna amfani da shekarun haihuwa amatsayin lambobin tsaro. haka zalika bincike yanuna kaso 15% suna hada sunansu da shekarun haihuwar su. kaso 10 suna amfani da lambobi masu saukin kamar  12345678 kaso 10% suna amfani da lambar wayarsu ko wani yanki amatsayin lambobin tsaro kaso goma suma amfani da sunayen yayansu ko masoyansu amatsayin lambobin tsaro. kaso 40% kawai suke amfani da lamb...