YADDA ZAKA GANO WAYARKA DA AKA SACE
Assalamu Alaikum . Yau zanyi bayani akan matakan daza ka dauka dan magance matsalar satar wayar hannu, mafiyawan lokuta zaka ga mutum yasai waya maitsada aman kuma sai kaji yace ansace wayar kuma mafi yawan lokuta baa ganin waddansu wayoyin da ake sacewa. Yanada kyau idan kasai waya maitsada ka sakamata tsaron da koda an saceta zaka iya gano barawo wayarka ko kuma ka gano wanda yasai wayarka. Sakawa wayoyin hannu tsaron hana sata wato anti theft ko find my phone softwares na temakawa wajen saukin gano barawon wayarka. Wadansu wayoyin suna zuwa da anti theft wasu kuma basa zuwa dasu. Idan babu akan wayarka ! ! Zaka iya saukar da software ta find my phone a play store dinka bayan kasaukar se kabi waddannan matakan 1. Zakayi register da Email dinka 2. Zaka saka nambar wayar daza a iya samunka koda ansace wayarka kamar lambar aboki ko mata kowani makusanci 3. Zaka zabi passwor...