Posts

Showing posts from December 14, 2018

YADDA ZAKA SAMU 4.5GB A 9MOBILE

Image
ASSALAMU ALAIKUM . yau zanyi bayani akan yadda zaka samu 4.5gb a layin ka na 9mobile akan naira 500 MATAKI NA FARKO . ka sami sabon layin 9mobile   saika danna 200 sai ka zabi  2 don shiga tsaruin bayan kashiga tsarin sai ka danna *229*10*16#  zasu baka 4.5gb. GARGADI wannan datar kwana 5 kawai takeyi mungode. dan bibiyar shirye shiryenmu a watassapp shiga  nan facebook shiga nan don turawa da tambayoyo ko gyara tura email zuwa duniyarwaya7@gmail.com

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE

Image
Assalamu Alaikum . barkan mu dasake saduwa a wannan shafi. sakamakon tambayoyi da masu bibiyar wannan shafi namu akan yada zasu dawo da facebook account dinsu daaka kwace wannan daliline yasa naga yadace mu danyi bayani akai. dafarko dai idan masu bibiyar shirye shirywnmu basu mantaba  kwanakin baya nayi magana akan kadan daga cikin dalilan da suke sawa a kwace maka facebook account . MATAKI NA FARKO :- 1. ka shiga inda ake login 2. sai ka danna forgotten passw ord 3. saika saka nambar wayarka ko email dinda 4. sai ka danna search my information 5. zakaga account dinka ya bayyana 6. saika account dinka 7. zasu turo maka da wasu nambobi 8. saika saka nambobin a wani colu mn 9. saika canja pas sword 10. account dinka zai dawo aman idan ka danna search my information sai bakaga acc ount dinka ba to sai ka bi waddannan hanyoyin . 1. ka ziyarci wannan site din https://www.facebook.com/hacked/ 2. idan kashiga site din sai ka danna inda akace my accou...