Posts

Showing posts from June 18, 2018

YADDA YAZAKA TSARE FACEBOOK ACCOUNT DINKA

Image
Assalamu Alaikum. Dafatan anyi sallah lafia dafatan Allah ya karbi ibadunmu ya yafe mana kurakuranmu yasa mu a cikin yantattu Amin. Yau inshaAllahu zanyi magana akan hanyoyin da zakabi wajen tsare Facebook Account dinka daga sharrin masu sata r bayanai tahanyar kafofin sadarwa na social medias. Kasancewar Facebook mafi shahara wasu bata gari suna amfani dashi wajen satar bayanai don yin amfanin dasu wajen cutar awani kokuma su yi amfani da Account din wani dan su yaudiri jamaa wanda akarshe suke damfarar wasu jamaa ta tahanyar BASAJA da sunan wani . Missali akwai maza dayawa da s uke amfani da Account na mata don yaudar maza wanda akarshe suke yaudarar jamaa harma su damfare su . Wasu kuma sukan bude Account dasunan wasu manyan shwagabani ko manyan jamian tsaro na kwastam suna talan kayan GWANJO na kwastam wanda akarshe suke damfarar jamaa . Wasu kuma suna kwace Facebook Account...