YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI
YADDA ZAKA TURA DATA DAGA WANI LAYI ZUWA WANI KO SHARING AKAN LAYIN MTN , 9MOBILE, GLO DA AIRTEL ♨️ Assalamu alaikum barkanmu dasake saduwa a wannan dandali mai albarka yau zamuyi bayani akan yadda Zaka iya turawa yanuwanka ko abokai data daga layinka zuwa nasu kamar haka:- 🌀 YADDA ZAKAI TRANSFA DAGA MTN ZUWA MTN 1. Katabbata kana da data akalla 10MB. 2. Kadanna *131*7 # 3. Kabi umarnin dazai bayyana akan wayarka 4.. Kazabi. Pin dinka lambobi hudu missali 1992 5. Ka danna *131*2*1#. 6. kadanna *131*2*4*1*No. dazaka turada data.*Pin# Idab kuma sharing din data zakayi said ka kadanna *131*2*4*3*Pin# ko *131*2*4*2*phone number*Pin#. Dancire number danna *131*2*4*1* number*Pin# *131*2*4*4*Pin#. YADDA ZAKAI TRANSFER Data DAGA AIRTEL ZUWA AIRTEL DON YIN TRANSFER 10MB: kadanna *141*712*11* number wanda zaka turawa # 25MB: danna *141*712*9* number...