YANDA ZAKA TSARE FACEBOOK ACCOUNT,KO EMAIL DINKAAKWAI HANYOYI DAYAWA DAZAKA TSARE ACCOUNT DINKA DAGA HACKING mafiyawan lokuta mutane suna yimin korafi Akan facebook ko email dinsu sunkibuduwa kuma Sunyi koKarin canja password AMA sun kasabudewa,to hakan yanafaruwane sakamakon hacking, GA YANDA ZAKA TSARE ACCOUNT DINKA 1-ka zabi password mai karfi missali ka hada words da kalmomi missali (KAno1956) 2-saita login notifications Akan sim dinka ta yanda idan wani yai kokarin shiga account dinka zaa turomaka da notification creat wani zai shiga account dinka,zasu gayamaka inda mutumin yai login da address na browser da akai login akanta, 3-kada kasanarda wani password dinka 4-idan wani Wanda bakasaniba ya turomaka da requestion karka karba ko link Wanda Baka saniba kar ka shiga 5-karka bar email dinka ko nambar wayarka daka saka A facebook abude 6-ka dinga chanja password dinka akai akai 7-ka saita privacy dinka dakyau 8-kadinga duba active login dinka Dan ganin lokaci da guraren da kai login 10-karka yada wani application da kai adding yai posting Akan wall dinka 11-karkai amfani da antivirus ko wani application dabaka saniba zamuci gaba instAllah www.auwalaliyu.blogspot.com


Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE