ABUBUWAN DAYAKAMATA KA SANI A WAYAR ANDROID
Assalamu Alaikum.
Yau zanyi magana akan abubuwan dayakamata ka sani kafin kasai wayar Android.
Wayar android itace mafi shahara a kasuwannin waya musamman A Africa ita dai android tana dauke da abubuwa masu mashimmanci wanda kusan zaa iyacewa tana kaman ce ce niya da komfuyuta ta fuskoki da dama, tana iya yin wadan su abubuwa da komfuta ka iyayi.
Tun fitowar wayan Andriod tasamu karbuwa sosai fiye da kowace waya hakan ne yasa burin kowane mutum ya malaki wayar Android.
Kodayake ba bayani zanyi akan wayar Android ba yanzu aman gakadan daga ckin abubuwun dayakamata ka sani kamar haka:
ABU NA FARKO DAYA KAMATA KASANI KAFIN KA SAYI WAYAR ANDROID.
1. INTERNAL STORAGE (WATO ADADIN YAWAN KWAKWALWAR WAYAR ANDROID .
Yanada kyau kasan nawane karfin kwakwalwar wayar dazaka saya wato giga nawane internal storage dinta sanan kuma giga nawane RAM dinta,
Idan kana son waya ta dinga daukar apps dayawa kuma batare da ka takurawa kwakwalwartaba to dole saika sami wayar mai babbar kwakwalwa akala takasance kamar haka:
Internal storage= 8 gig
RAM =1gig
Idan wayarka tanada karfin kwakwalwa kamar wancan missalin nasama to zaka ji dadin amfani da ita kuma baza ta dinga kin karbar app ba ko tading cijewa ko kuma daukar zafi ko saurinsaukar chaji.
2. NAWANE KARFIN BATIRIN WAYAR
Yanadakyau kasan nawane karfin batirnka misali idan batirin wayar yakai karfin
3000 ahm
Ko
4000 ahm
ko
5000 ahm
to bazaka dinga fuskantar matsalar cajiba dawuriba.
Wadannan sune kusan abubwa mafi mashimanci.
Akwai abubuwa dayawa aman waddanan sune mafi mahimanci .
InshAllahu zancigaba
Kuhuta lafiya.
Zaku iya bibiyar darisan mu
A nan
Zakuma ku iya bibiya ta
Text only
+2347015161734
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment