YADDA ZAKA GANO WAYARKA DA AKA SACE

Assalamu Alaikum .

Yau zanyi bayani akan matakan daza ka dauka dan magance matsalar satar wayar hannu,  mafiyawan lokuta  zaka ga mutum yasai waya maitsada aman kuma sai kaji yace ansace wayar kuma mafi yawan lokuta baa ganin waddansu wayoyin da ake sacewa.
Yanada kyau idan kasai waya maitsada ka sakamata tsaron da koda an saceta zaka iya gano barawo wayarka ko kuma ka gano wanda yasai wayarka.

Sakawa wayoyin hannu tsaron hana sata wato anti theft ko find my phone  softwares na temakawa wajen   saukin gano barawon wayarka.

Wadansu wayoyin suna zuwa da anti theft wasu kuma basa zuwa dasu. Idan babu akan wayarka ! !

Zaka iya saukar da software ta find my phone a play store dinka bayan kasaukar se kabi waddannan matakan

1. Zakayi register da Email dinka
2. Zaka saka nambar wayar daza a iya samunka koda ansace wayarka kamar lambar aboki ko mata kowani makusanci

3. Zaka zabi password dakake so.

Bayan kagama  register za kai activating din wannan software amtsayin firm ware wato administrator na wayarka .  Bayan kagama rigister to wayarka ta samu tsaro koda ansaceta baza a iya amfni daitaba kuma idan barawon yasaka layinsa zaa turo maka dasako a wannanlayi na abokinka ko mata ko wani makusanci sakon yana dauke da lambar daaka dora akan wayarka watolambar barawo, da location dinsa kai har  hoton sa ma zaka  gani a Email dinka.
Sannan kuma wayar zata kule kanta kuma koda an dorata akan Computer  bazata ga USB ba .
Wslm zancigaba InshaAlla.

Danbibiyar darussan mu zaka iya 
Shiga   nan

Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE