KOKASAN AKWAI 30GIG AKAN WAYARKA TA ANDROID ?

ASSALAMU ALAIKUM.
barkanmu dasake  saduwa a wannan dandali 👋 .

🌟⭐★🌟⭐⭐🌟
yau inshaAllah zamuyi magana akan 30 gig storage dake kan wayar ka ta android wanda dayawa daga cikin masu amfani da wayar android 📲 basu san yada zasu mori wannan storage din ba.

⭐     ⭐       ⭐      ⭐       ⭐
kasancewar wayar android 📲  mafi shara akasuwanin G.S.M suna dauke da google drive wanda yana dauke 15 gig storage ☁ sannan kuma akwai google photos ☁ wanda shima yana dauke da 15 gig storage ☁ idan ka hada biyun zaibaka 30 gig storage ☁ wanda yake dauke akan mafi yawancin wayoyin android 📲 wanda kuma kyautane.

⭐     🌟       ★     ☆     ⭐      🌟
YADDA ZAKA AMFANU DA 30 GIG NA GOOGLE DRIVE DA GOOGLE PHOTOS.  👐

1. zaka saka email dinka da password

2. zaka zabi author upload

3. zaka zabi cleanup my gallery.

bayan kabi wadancan matakan shikenan duk hotuna ka da videos dinka zasu koma kan google drive sannan kuma wayarka baza ta dinga cinkushewaba sakamakon dukan hotunanka da videos sunbar kan wyarka sun koma kan google drive ☁.

idan 15 gig din ka ya cika zaka iya saya kakara kokuma kasake yin rijista da wani email din don sake samu wata 30 gig din.
⭐                ⭐                    ⭐

GARGADI 😱

kasani dukan matakan da muka zayyana a sama suna jan data sosai don zaka dauke dukan videos da photos dinka ne daga wayarka zuwa ☁ cloud storage.

AMFANIN MAYAR DA HOTUNANKA DA VIDEOS DINKA ZUWA GOOGLE DRIVE. ☁.

1. don magance batan hotuna ko videos idan akasamu matsalar lalacewar waya ko sacewa.

2. don samarwa kwakwalwar wayar ka wadatacen fili.

3. don magance matsalar makalewar wya da rashin sauri

4. don magance matsalar zafin waya

5. don magance matsalar sauri cikar kwakwalwar waya .

YADDA ZAKA DAWO DA HOTUNANKA DA VIDEOS DINKA IDAN WAYAR KA TALALACE KO AKA SACE.

idan aksamu daya daga cikin wadancan matsaloli kawai email dinka da password zaka saka akan sabuwar wayarka da google drive dinka zaka ga duk hotunanka da videos dinka sundawa.

wassalam.

don bibiyar shirye shiryenmu a whatsapp shiga nan

ko shafinmu na facebook shina nan

do turawa da tamboyoyi ko shawarwari tura email zuwa duniyarwaya7@gmail.com

Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE