YADDA ZAKA YI AMFANI DA NET WORK DIN WAYARKA AKAN COMFIYUTARKA
Assalamu Alaikum 👐
barkanmu da sake saduwa a wannan dan dali.👐
⭐ ⭐ ⭐ ⭐ ★
yau zamu yi magana akan yadda zakayi amfani da network din wayarka akan comfiyutar ka batare da modem ba tahanyar ( Hotspot )
🌟 🌟 🌟 🌟
mafi yawan lokuta dayawa daga cikin masu amfani da kumfiyuta suna son suyi browsing a kan computar su aman suna ganin saida modem ne kawai hakan zai yiwu, wanda sakamakon zuwan wayar Android kasuwar modem ta mutum tunda ita wayar android tana dauke da tsarin Hotspot wato yadda zaka bawa wani dama yayi amfani da network dinka ko kuma kayi amfani dashi a kwamfiyutar ka.
★ ★ ★ ★
akwai hanyoyi guda uku da zaka iya connecting din comfiyutarka da wayar ka ta android, sune kamar haka.
1. Wifi Hotspot.
2. USB debunk
3. software data transfer apk.
kasancewar Wifi hotspot mafi saukin hanya da mutum zai yi connecting din kwmfiyutarsa da wayarsa zamu fara bayani akansa yanzu.
☆ ✰ ✰ ✰
MATAKAN DA ZAKA BI WAJEN JONA KWAMFIYUTARKA DA WAYARKA.
1. kashiga setting din wayarka.
2. network setting
3. wifi hotspot
4. bude wifi hotspot.
5. ka saita user name dinka
6. kasaka password.
⭐ ⭐ ⭐
idan kabi wadancan matakan wifi hospot dinka zai bude kawai sai kabude network din kwamfiyutarka zakaga user name dinka saikai connecting kwmfiyutarka shike nana sai kaita browsing .
GARGADI 😱😱 😱🆔
1.kasancewar kwamfiyuta tana da bambanci da waya tana jan data fiye da waya don haka kafin kayi amfani da hotspot ka tabbata kana da data sosai akan layinka.
😘
2. idan baka sakawa hotspot dinka password ba duk wanda yake kusa dakai zai iya ganin user name dinka a wifin sa kuma zai iya connecting din wayarsa ko kwamfiyutarsa akan network dinka wanda hakan zaisa datarka ka kare dawuri.
aman idan kasaka password babu wanda zai iya connecting sai yasaka password dinka,
3. bawai sai kwamfiyuta kadai ake connecting ba, zaka iya bawa makusantanka masu amfani da waya mai wifi damar yin amfani da network dinka idan kana da data mai yawa.
4. idan kadade kana amfani da hotspot ko kuma kabawa mutane dayawa damar suyi amfani da network dinka cajin wayarka zai sauka da wuri.
✰ ✰ ✰
FA'IDOJIN AMFANI DA HOTSPOT
1. dan jona kwamfiyutarka da wayarka
2. dan bawa makusantanka kamar aboki, mata, ko dan uwa damar yin amfani da network dinka ta wifinsa .
3. magance matslar asarar data idan kana da data dayawa kuma bazaka iya karar daita akan lokaciba kawai saika budewa abokanka hotspot dinka suyi connecting ta wifin su.
wassalam 🙌🙋
mungode! muhadu a shiri na gaba
dan bibiyar shiryeshiryen mu a whatsapp shiga nan
ko facebook shiga nan
tura da tambayoyin ku ko shawarwarinku zuwa.
duniyarwaya7@gmail.com
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment