YADDA ZAKA SAMU 1 GIG AKAN #200
ASSALAMU ALAIKUM.
Barkanmu da sake saduwa a wannan dandali.
yau inshaAllah zamuyi bayani akan tsarikan data da zaka samu 1 gig akan naira 200. wadannan tsarikan suna da amfani ne ga wanda yakeson yin wani aiki na karamin lokaci kamar, downloading din softwares, updating din OSD ko downloading din movies,
ga tsarikan kamar haka.
1. GLO
*127*60#
2. AIRTEL
*312.
3. MTN
text INSTD2 TO 131
4. 9MOBILE
*229*3*11#
GARGADI
wannan tsarikan ana amfani dasune da daddare daga 12-5am
aman na Mtn da glo yana kaiwa 24hrs.
don bibiyarmu a whatsapp shiga nan
ko facebook shiga nan
wassalam !
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment