SABON SHIRIN TALLAFAWA MATASA MARASA AIKI
ME YASA AKE BARIN HAUSAWA ABAYA WAJEN DAUKAR AIKI KO KOYAN SANA'A A WANNAN KASAR TAMU ?.😲 😱
Assalamu alaikum,
barkanmu da sake saduwa a wannan dandali.👐
yau zamuyi wani dan tsokaci a wannan dandali dangane da dalilan da suke sawa ake barin hausawa abaya wajen daukar aiki ko koyarda sanaoi a wannan kasa tamu,
ashekarun baya gwamnatin kasarnan tayi empowerment programs kamar su youwin, sure -P dasauransu, wanda mafiyawancin hausawa basu mori wadannan programs ba, awancan lokacin jamaa da dama a wasu bangarorin kasarnan sun amfana da wadancan shirye-shirye wanda ahalin yanzu waddanda suka tattala kudaden daaka basu suna cin moriyar wadanan shrye-shirye. 💖
bayan hawan shugaba Buhari ya bullo da empowerment program wanda aka fi sani da N-power wanda shima dayawa daga cikin hausawan mu basu moraba, wasu lokutama sai a bude portal din batare da wadansu sun sani ba, 👏👏 👏 💟
yanzukuma Gwamnatin shugaba buhari ta bulo da wani shiri wanda ake kira P-YES wanda zaa bawa matasa 774,000 horo akan sanao'i tare da basu tallafi akan sanaoinsu.
♥️ 👏 👏
BABBAN ABUN LURA 😁 😁 😀
1.kasancewar matsalar rashin aikin yi babbar matsala a wannan kasa tamu, yana da kyau matasa su daure suyi apply. 🙌 🙌 🙌
2. mafiyawan matsalolin dake hana matsa samun damar shiga irin waddannan programs bincike yanuna cewar matsa dayawa basu san yadda zasu yi online registration ba wanda hakan yasa dole sai sunje sunbi layi a CAFE . 💻 💻
MAFITA :-
1. Yana dakyau kungiyo yin matasa na unguwanni su daure su sami set na computers 💻 a office din kungiya don tallafawa matasan yankinsu wajen yin registration idan irin wannan dama tasamu.💻 💻 💻
2. wadanda suke da ilimin computer 💻 su daure su tallafawa matasan yankinsu wajen yin register.💻 📲
3. idan ba'a rufe portal din da daddare, a hana ido bacci 😴don samun damar yin register, 💻 kasancewar dadaddare network yafi karfi.
YADDA ZAKAI APPLY 📲 💻
idan kana son yin register shiga nan
Allah yabada sa'a 😘 👐 🙌
dan bibiyar shirye shiryenmu ta whatsapp shiga nan 📲
ko
facebook shiga nan
wassalam. 👐
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment