YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI
YADDA ZAKA TURA DATA DAGA WANI LAYI ZUWA WANI KO SHARING AKAN LAYIN MTN, 9MOBILE, GLO DA AIRTEL ♨️
Assalamu alaikum barkanmu dasake saduwa a wannan dandali mai albarka yau zamuyi bayani akan yadda Zaka iya turawa yanuwanka ko abokai data daga layinka zuwa nasu kamar haka:-
🌀 YADDA ZAKAI TRANSFA DAGA MTN ZUWA MTN
1. Katabbata kana da data akalla 10MB.
2. Kadanna *131*7 #
3. Kabi umarnin dazai bayyana akan wayarka
4.. Kazabi. Pin dinka lambobi hudu missali 1992
5. Ka danna *131*2*1#.
6. kadanna *131*2*4*1*No. dazaka turada data.*Pin#
Idab kuma sharing din data zakayi said ka kadanna *131*2*4*3*Pin#
ko *131*2*4*2*phone number*Pin#.
Dancire number danna *131*2*4*1* number*Pin#
*131*2*4*4*Pin#.
YADDA ZAKAI TRANSFER Data DAGA AIRTEL ZUWA AIRTEL
DON YIN TRANSFER 10MB: kadanna *141*712*11* number wanda zaka turawa #
25MB: danna *141*712*9* number wanda zaka turawa#
60MB *141*712*4* number wanda zaka turawa#.
Don neman karin bayani akan data transfer a layin Airtel danna *141*1#
YADDA ZAKAI Transfer Data DAGA Etisalat ZUWA Etisalat
Dial *229*Nambar Wanda zaka turawa data * adadin MB#
(Missali
*229*08098684333*50#) ko *229*number Wanda zaka turawa data *Adadin MB*pin#
Missali
*229*08086868252*50*pin#
PIN= 0000
YADDA ZAKAI TRANSFA Data DAGA GLO ZUWA GLO
Danna *127*Data Plan Code*number wanda zaka turawa data#
Missali *127*53*0805358xxxx#)
Wassalam.
Don bibiyar shirye shryenmu a whatsapp Shiga nan
Facebook Shiga nan
445685
ReplyDeleteThis comment has been removed by the author.
ReplyDeleteIsmail
ReplyDelete