BAKA DA BUKATAR KARYA LAYINKA NA MTN
Assalamu Alaikum.
InshaAllah yau zamuyi magana akan (porting) wato yadda zaka sauya kamfanin layinka zuwa wani kamfani batare da ka canja number ba, a kwanakin baya naga mutane da yawa suna karya layinsu na MTN sakamakon kisan yan Nigeria a kasar south Africa wanda wasu sunga hakan itace kadai hanyar dazasu huce haushin su, to amman wannan mataki sam bai dace saboda karya layinka zai iya jawo maka asara maiyawa musamman idan kana kasuwanci kuma kwastomominka zasu dinga nemanka basu samekaba.
Memakon kakarya layinka kawai ka sauya layinka daga MTN zuaa wani kamfani kamar 9mobile Golo ko Airtel,
Idan kana son ka sauya layinka daga MTN zuwa 9MOBILE ko GLO ko Airtel batareda nambarka ta sauyaba kawai sai kaje kamfanin da kake so ka koma kace musu kanason kai porting din layinka daga MTN zuwa kamfanin su, batare da wani bata lokaciba zasu saukeka daga kan MTN zuwa 9Mobile , ko Glo ko Airtel idan angama nambarka bazata sauyaba aman idan zaka saka kati na kamfanin da kakoma zaka saka daga ranar da ka sauya kamfani bazaka kara sayen katin MTN ba saidai kasai na kamfanin da kakoma.
ABUN LURA
bayan ka sauya kamfani nambarka bazaka canjaba missali idan kana da MTN 08030785644 sai ka sauya kamfani ka koma 9Mobile to nambarka ta na nan a 08030785644 aman idan kasaka katin MTN bazaiyi ba sai dai kasaka katin 9Mobile.
Wassalam

Comments
Post a Comment
Thank you for your comment