KANA BUKATAR TALLAFIN NOMA
Assalamu Alaikum.
Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka, yau InshaAllah zamuyi bayani akan wani tallafin noma wanda babu interest wanda akabawa suna 'Manaraabp' wanda yake karkashin kungiykyin addini kuma kowa zai iya cikawa.
Website na Manaraabp gaskiyane, kuma ya umurci kamfanin Manara da jagoranci wannan tsari na karbar bashi mara kudin ruwa da malamai suka yi ta kai ruwa rana akan samuwar sa, domin musulman kasar nan su amfana da bashin. kuma babban bankin kasa CBN ya amince zai bada talafin da babu interest ga masu sha'awa.
Dan haka kowanne dan kasa mussaman musulmi zai iya ziyartar wannan Website din don yin register duk Wanda ya ga wannan sakon ya daure ya cika, kuma ya sanar da 'yan uwa su cika. Nan gaba kadan za'a kira taron tantancewa a jihar da mutun yake.
Kamfanin Manara shi ya dauki nauyin wayar da kan mutane, tare da jagorantarsu. Ba'a karban ko kwabo wajen cikawa, kuma babu tsarin karban kudi a wajen masu cikawa, a kiyaye wannan.
website din an bashi cikekken tsaro saboda masu kutse. Bayan kamalla karbar bayananka, duk sanda za'a baka bayanai za'a tura maka ta e-mail dinka ko text Message.
Source: MANARA
Allah ya mana jagora. Amin
Don samu sakonnin shirye-shiryenmu kai tsaye a email dinka kaiyi subscribing din shafinmu a sama.
Ko
Ko
ko
Ko ka tura sako zuwa Duniyarwayawa7@gmail.com
don samun bayanai.
Wassalam.
Mungode
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment