KARIN BAYANI AKAN C.A.C REGISTRATION

Assalamu Alaikum.
Dangane da bayanin da mukayi abaya akan C.A.C wato shedar yiwa kamfani ko masana'anta register, a yanzu abun yazo da sauki ba sai kaje office dinsu ba. Wannan form din kawai zakai dowload.
bayan  kayi dawnload saika cika da biro sai kayi scaning din form din saika tura zuwa ga email din hukumar C.A.C akwai email address na jahohi 36 a hoton kasa . Ga na Kano coachmusty96@gmail.com
sai ka zabi na jaharka sai ka turo, bayan wani lokaci zasu turamaka da sako ta email ko layin wayar ka.

Don Allah yan uwa a daure a yi registar. 


Join us on

Youtube 



Comments

  1. Meyasa akasan form din akace a computer mutumin zaicike

    ReplyDelete
  2. ninayi c a c nakshe kudin dayakai 45000 yafito yanzuhaka yana hannona meyakamata nayi

    ReplyDelete
    Replies
    1. hello barka da warhaka ykk ygd nayi c a c meyeshawara

      Delete

Post a Comment

Thank you for your comment

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE