YADDA ZAKAYI RIGISTAR KATIN ZABE ONLINE
Assalamu Alaikum.
Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka, Yau insha-Allahu zamuyi bayani akan yadda zakayi register katin zabe online,
Hukumar zabe ta Kasa taba sanarwar bude sabon shafi a yanargizo wanda yan Nigeria zasu yi registar, anbude shafinne sakamakon cutar covid-19 don rage cinkoso a guraren rigistar.
Hakazalika koda kadade dayin register zaka iya canja wasu bayanai akan katin zaben ka ko kacanja mazaba, missali idan kayi regista a wata jaha yanzu kuma kanason ka koma wata jaha zaka iya canjawa da kanka akan yanar gizo.
✳️ Don yin register sabon katin zabe shiga nan
✳️ Idan kadade da yin registrar aman bakasan matsayin katin zaben kaba shiga nan don duba matsayin katin ka .
✳️ Idan da kayi regista a wata jaha yanzu kuma kana son chanja jaha da mazaba shiga nan
✳️ Idan da kayi regista kuma ka karbi katinka aman ya bata to kagarzaya office din INEC mafi kusa zasu baka form kacika Kuma zasu baka wani.
✳️ idan kana da wani korafi akan katin zabe zakaiya kiran offishin hukumar INEC ko ka tura sako.
HOTLINES: 0700-CALL-INEC (0700-2255-4632
Facebook: www.facebook.com/inecnigeria
E-mail: iccc@inec.gov.ng
Abun Lura.
Kasani koda kacika form online zakaje gurin yin register don daukar hoton yan yatsunka .
Wassalam muhuta lafiya.
Follows on telegram t.me/duniya100
Allah yada,sa,a
ReplyDeleteAsalam barka agaskiya to Karin zabena yabata to Kuma ni Ina Zama zauda a Abuja yanki ammak juwa
ReplyDeleteAslm
Delete