YADDA ZAKAI ACTIVATE KO DE ACTIVATE CALL BARRING, CALL FORWARDING
Assalamu Alaikum
Call barring wata hanyace dazaka hana wani kira shigowa ko fita daga wayar ka saka makon wasu dalilai,
Call forwarding kuma wata hanyace daake bi dan karbar kira akan wani layi dabam.
Missali zaka iya forwarding din kira daga wani layin dabaya kan wayarka zuwa layin dayake kan wayarka,.
Dan sanin yadda zakai forwarding akan layinka shiga http://www.auwalaliyu.wapka.mobi/site_13.html
Wslm.
Follow us on facebook
Please help me
ReplyDelete