ILLAR TAKURAWA RAM DIN WAYARKA TA ANDROID
Assalamu Alaikum
Mafi yawan lokuta masu amfani da wayar android basa kula da me yakamata su yi installing a kan wayarsu, akwai dalilan da suke saka wayarka 📱ta dinga slow ko makalewa, ko ta dinga zafi wanda hakan yakansa chajin ka yadinga saurin sauka.
Abubuwan dasuke haifar wa da android 📲 phone matsala.
1. Dora apps dayawa wanda ya tare fiye da kaso 90 % na RAM din wayarka .
2. Cika internal storage naka fiye da 90%
3. Barin wayarka akune na tsawon kwanaki batare da kayi reboot ko kashetaba. Etc
Waddan matsalolin kadan kenan da matsalolin dasuke saka wayar android 📱 ta dinga daukar zafi wanda hakan yana sa wayar 📲ta
dinga makalewa ko ta dinga slow asakamakon hakan chajin wayar zai dinga sauka da wuri kuma hakan zai cutar da batirin wayarka 📱..
Zaka iya saukar da RAM Junk cleaner akan wayar ka a nan dan ka dinga sassauta RAM dinka.
Wasslam.
Follow us on facebook
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment