YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE
Assalamu Alaikum.
barkan mu dasake saduwa a wannan shafi.
sakamakon tambayoyi da masu bibiyar wannan shafi namu akan yada zasu dawo da facebook account dinsu daaka kwace wannan daliline yasa naga yadace mu danyi bayani akai.
dafarko dai idan masu bibiyar shirye shirywnmu basu mantaba kwanakin baya nayi magana akan kadan daga cikin dalilan da suke sawa a kwace maka facebook account .
MATAKI NA FARKO:-
1. ka shiga inda ake login
2. sai ka danna forgotten password
3. saika saka nambar wayarka ko email dinda
4. sai ka danna search my information
5. zakaga account dinka ya bayyana
6. saika account dinka
7. zasu turo maka da wasu nambobi
8. saika saka nambobin a wani column
9. saika canja password
10. account dinka zai dawo
aman idan ka danna search my information sai bakaga account dinka ba to sai ka bi waddannan hanyoyin.
1. ka ziyarci wannan site din
https://www.facebook.com/hacked/
2. idan kashiga site din sai ka danna inda akace my account is compromised.
3.sai kadanna wani link da aka rubuta I cant identify my account daga kasa a bangaren hannun hagu
4.wani form zai bayyana saika cika form din.
5. bayan ka cika form din saikai submitting .
6. bayan wani lokaci facebook zasu dawo maka da account dinka. tahanyar turo maka da sako ta nambar waya ko email dinka
ABIN LURA:-
sakamakon yawan kwacewa mutane facebook da akeyi wani lokacin zakaiya turawa adauki lokaci mai tsawo basuyi reply ba kuma idan katura bakaga reply ba bayan 24 hrs request dinka yayi expire sai ka sake turawa.
don ziyartar shafin korafin dawo da facebook account shiga nan
don bibiyar shirye sihryen mu a whatssapp shiga nan
don bibiyar mu a telegram shiga nan
ko
faceebook shiga nan
Mungode.
Aliyu umar
ReplyDeleteHow are you doing
ReplyDelete