YADDA ZAKA SAMU 4.5GB A 9MOBILE
ASSALAMU ALAIKUM.
yau zanyi bayani akan yadda zaka samu 4.5gb a layin ka na 9mobile akan naira 500
MATAKI NA FARKO.
ka sami sabon layin 9mobile
saika danna 200 sai ka zabi 2 don shiga tsaruin
bayan kashiga tsarin sai ka danna *229*10*16# zasu baka 4.5gb.
GARGADI
wannan datar kwana 5 kawai takeyi
mungode.
dan bibiyar shirye shiryenmu a watassapp shiga nan
facebook shiga nan
don turawa da tambayoyo ko gyara tura email zuwa
duniyarwaya7@gmail.com
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment