YANDA ZAKA RAGE JAN DATA A KAN WAYARKA TA ANDROIDMafiyawan masu amfani da wayar android suna korafi Akan saurin lashe data da wayar android takeyi, hakan Hans faruwane sakamakon yawan applications a kan wayar android,wasu applications suna amfani da net work bazaar ka bude datar ka, idan kanaso ka rage yawanJan data saika bi wayan nan hanyiyi . 1- dis able background data 2- download task killer from www.9apps.com 3-rufe data idan ka bude wani feji harsai kagama karanta abinda kakeson karantawa sai ka sake bude datar idan zaka sake web search 4-yin amfani da task killer akai akai wajen rufe applications da duke bude wayannan kadan kenan daga hanyoyin dazakabi Dan rage Jan data Akan wayar ka ta android .


Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA SAI KATI KO TURA KUDI DAGA BANK ACCOUNT DINKA

YADDA ZAKAYI TARaNSFAR DATA DAGA LAYINKA ZUWA WANI LAYI

YADDA ZAKA DAWO DA FACEBOOK ACCOUNT DINKA DA AKA KWACE