Bayanai akan wayar hannu dayanar gizo a harshe Hausa.
Muna iya kokarin mu wajen tantance dukkan wani bayani kafin mu dora akan wannan shafi, donhaka muna da yakini akan dukkan abunda muka dora akan wannan shafi don amfanin Yan uwanmu.
TSARIKAN DATA
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
Zakuiyasamuntsarikan data masusauki a nan www.auwalaliyu.wordpress.com
YADDA ZAKA TURA DATA DAGA WANI LAYI ZUWA WANI KO SHARING AKAN LAYIN MTN , 9MOBILE, GLO DA AIRTEL ♨️ Assalamu alaikum barkanmu dasake saduwa a wannan dandali mai albarka yau zamuyi bayani akan yadda Zaka iya turawa yanuwanka ko abokai data daga layinka zuwa nasu kamar haka:- 🌀 YADDA ZAKAI TRANSFA DAGA MTN ZUWA MTN 1. Katabbata kana da data akalla 10MB. 2. Kadanna *131*7 # 3. Kabi umarnin dazai bayyana akan wayarka 4.. Kazabi. Pin dinka lambobi hudu missali 1992 5. Ka danna *131*2*1#. 6. kadanna *131*2*4*1*No. dazaka turada data.*Pin# Idab kuma sharing din data zakayi said ka kadanna *131*2*4*3*Pin# ko *131*2*4*2*phone number*Pin#. Dancire number danna *131*2*4*1* number*Pin# *131*2*4*4*Pin#. YADDA ZAKAI TRANSFER Data DAGA AIRTEL ZUWA AIRTEL DON YIN TRANSFER 10MB: kadanna *141*712*11* number wanda zaka turawa # 25MB: danna *141*712*9* number...
Assalamu Alaikum . barkan mu dasake saduwa a wannan shafi. sakamakon tambayoyi da masu bibiyar wannan shafi namu akan yada zasu dawo da facebook account dinsu daaka kwace wannan daliline yasa naga yadace mu danyi bayani akai. dafarko dai idan masu bibiyar shirye shirywnmu basu mantaba kwanakin baya nayi magana akan kadan daga cikin dalilan da suke sawa a kwace maka facebook account . MATAKI NA FARKO :- 1. ka shiga inda ake login 2. sai ka danna forgotten passw ord 3. saika saka nambar wayarka ko email dinda 4. sai ka danna search my information 5. zakaga account dinka ya bayyana 6. saika account dinka 7. zasu turo maka da wasu nambobi 8. saika saka nambobin a wani colu mn 9. saika canja pas sword 10. account dinka zai dawo aman idan ka danna search my information sai bakaga acc ount dinka ba to sai ka bi waddannan hanyoyin . 1. ka ziyarci wannan site din https://www.facebook.com/hacked/ 2. idan kashiga site din sai ka danna inda akace my accou...
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment