FA'IDOJIN VOICE-MAIL
Assalamu Alaikum
Voice-mail nada fa'idoji masu yawa gakadan daga cikin su
1. Isar da sakon murya ga wanda aka nema ba'a samu ba.
2. Magance matsalar karya alkawari
3. Yana temakawa wajen gano musababin yin wani abu mai kyau ko mara kyau.
4. Samin sako akan lokaci
5. Yana taimakawa wajen fahimtar wani boyayyen lamara .
6. Gano wanda ya aikata wani abu mai kyau ko akasin haka ga wand yaturo sakon.
Dasauransu.
Gamasu wayar android siga nan ka saukar da instavoice app akan wayarka .
Wasalam
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment