HANYA MAFI SAUKI WAJEN MAGANCE MATSALAR BATAN CONTACT
a mafi sauki wajen magance matsalar bata ko rasa contacts sakamakon batan waya. Mafi yawn wayoyin android suna da zabin yadda zaka saka email akanta wanda hakan yakan taimaka wajen ajiye contacts,photos,videos,documents. E.t.c
Kasaka email dinka akan wayarKa zabi backup and restore
Ka tabbata ka Bude datarka
Idan ka gama to duk lokacinda Kai saving contacts akan wayarka to zai tafi email dinka ta yadda koda wayarka tafadi kawai saikasake saka email dinka akan saburwayarka saika bi wadancan hanyoyi da muka fada a sama kawai zakaga contacts,photos,videos,e.t.c zasudawo kan sabuwar wayarka.
Koda kuwa babu sim akan wayarka
Mungode.
Follow us on facebook
Comments
Post a Comment
Thank you for your comment